Hausa Alƙurani المصحف الهاوسا
Verified | 4.0 Rating |
About App
Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye. Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki. ***Keɓance-keɓancen Manhajar:*** - Sauƙin amfani ƙaramar fuska tare da damarmaki masu yawa - Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Alƙur'ani da - Sunayen surori da Juzi'ai...
Developer info
Similar apps
Popular Apps