Ahmad Sulaiman Offline Part 1
ahmad-sulaiman-offline-quran-part-1
Verifed
4
Rating
80.97 MB
Download Size
101.57 MB
Install Size
Verifed
4
Rating
80.97 MB
Download Size
101.57 MB
Install Size
About App
Wanna application mai suna "Ahmad Sulaiman Offline Part 1" na kunshe dakaratun Al Qur'ani mai girma daga bakin Sheikh Ahmad Sulaiman Kano Nigeria.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun, da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.
Application din munyi shi kashi biyu, wato part 1 da part 2. sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100MB a store ba, shiyasa muaka raba shi biyu. ku shiga cikin app din don sauko daya app din.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
Developer Infomation
Safety starts with understanding how developers collect and share your data. The developer provided this information and may update it over time.
Email :